Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Kamar yadda aka sanya Iran, Rasha, da China za su gudanar da atisayen soja na hadin gwiwa kusa da mashigar Hormuz a ranar Lahadi. A jikin wannan hoto zaku ga iya wurin da aka sanar da shi don atisayen sojojin ruwa na hadin gwiwa tsakanin sojojin ruwan Iran, China, da Rasha
Za a rufe hanyar shiga ta mashigar Hormuz, yayin da hanyar fita kawai za ta ci gaba da kasancewa a bude, cikin taka tsantsan a kuma karkashin sa ido.
Your Comment